1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 11.10.2017

Yusuf Bala Nayaya
October 11, 2017

A cikin shirin za a ji dangantaka tsakanin Amirka da Turkiya na sake dagulewa. A Nijar malaman jami'a ne suka tsunduma yakin aiki, yayin da kyandar birrai ke mamaya a Najeriya.

https://p.dw.com/p/2lcLJ