1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 03.10.2017

Yusuf Bala Nayaya
October 3, 2017

A shirin za a ji kungiyar kare hakkin bil Adama ta Amnesty International ta sake jaddada kira na a kara gudanar da bincike kan dalilan kisan wasu masu zanga-zanga a Kamaru.

https://p.dw.com/p/2l8QG