1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na 18:05:2018

May 18, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, a wannan Juma'a, shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel za ta kai ziyara kasar Rasha inda za ta gana da shugaba Vladimir Putin, shugabanin biyu za su tattauna ne kan batun rikicin kasar Siriya. Sannan za a ji hukumar lafiya ta duniya WHO ta baiyana fargabar yaduwar cutar Ebola a Kongo.

https://p.dw.com/p/2xv5u