1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na 18.01.2018

Ramatu Garba Baba
January 18, 2018

A cikin shirin za a ji cewa 'yan sandan Najeriya biyu da ke bai wa wasu turawa kariya aka kashe a yayin da aka yi garkuwa da turawan a hanyar Kaduna zuwa Abuja sannan shugaban Zimbabuwe ya sanar da lokacin da za a gudanar da babban zaben kasar.

https://p.dw.com/p/2r3O3