1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe, 31.08.2017

August 31, 2017

A cikin shirin za a ji cewa farashin raguna ya fadi a birnin Maradi na Jamhuriyar Nijar, saboda karancin masu saye daga Najeriya da ma na wadanda ke a cikin kasar sakamakon matsin tattalin arziki da ake fama da shi.

https://p.dw.com/p/2j7sV