1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe: 27.09.2017

Mohammad Nasiru Awal
September 27, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa a karon farko cikin tarihinta gwamnatin kasar Saudiyya ta ba wa mata 'yancin tukin mota. Amirka ta kara sanya wa Koriya ta Arewa takunkumai.

https://p.dw.com/p/2kmBF