1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe, 22.05.2017

May 22, 2017

Cikin shirin za a ji cewa kasashen musulmi da na Amirka sun ayyana kafa cibiyar yaki da ta'addanci a Saudiya, a taron kolin da suka gama a daren Lahadi. Taron da ya samu halartar shugaban Amirka Donald Trump, ya kuma zargi kasar Iran da zama kanwa uwar gami a ta'addancin duniya.

https://p.dw.com/p/2dLaq