1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe, 21.10.2018

January 21, 2018

Cikin shirin za a ji wasu 'yan bindiga sun afka wa wani babban Otel a Kabul babban birnin Afghanistan, inda suka buda wuta kan jama'a cikin daren da ya gabata. Rahotanni sun ce an tabbatar da mutuwar akalla mutum biyar ciki har da wani dan kasar waje.

https://p.dw.com/p/2rEqL