1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 21.06.2018

Ramatu Garba Baba
June 21, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel za ta gana da shugabanin kasashen Jordan da Labanan a yayin ziyarar da ta ke yi a yankin Gabas Tsakiya, ana sa ran su tattauna kan batutuwan da suka shafi ilimi da zuba jari da kuma 'yan gudun hijra.

https://p.dw.com/p/2zzXm