1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe, 20.01.2018

January 20, 2018

Cikin shirin za a ji cewa hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun ce sun rasa akalla sojoji 7 a wannan makon, tare da jikkatar wasu a wani harin da mayakan Boko Haram suka kai yankin Diffa da ke kudu maso gabashin kasar.

https://p.dw.com/p/2rCTz