1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe, 16.11.2017

November 16, 2017

Cikin shirin za a ji Kungiyar GIZ ta Jamus, ta shirya da taro tsakanin masu kula da yin takardun haihuwa don taimaka wa mutanen karkarar jihar Dosso a Nijar, saboda kowane dan kasa ya samu takardar haihuwa da kuma katin zama dan kasa, a kyauta.

https://p.dw.com/p/2njJ8