1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe, 12.01.2018

January 12, 2018

Cikin shirin za aji wasu da ake zargin 'yan kungiyar Boko Haram ne sun kashe mutane hudu tare da sace wasu biyu a Jamhuriyar Kamaru, a wasu hare-hare cikin dare da suka kai yankin arewa mai nisa. Bayanai sun ce uku daga cikin mutanen da aka halaka sun yi masu yanakn rago ne a garin Kolofata da ke kan iyaka da Najeriya.

https://p.dw.com/p/2qjRi