1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana na:07.03.2018

Zulaiha Abubakar
March 7, 2018

A cikin shirin na wannan lokaci za ku ji yadda Mazauna kauyuka da dama a jihar Borno tarayyar Najeriya,su ka bayyana cewa har yanzu akwai garuruwan da suke hannun mayakan Boko Haram a yankunan su.Kuma suna cigaba da hallaka jama’a musamman ma matafiya.

https://p.dw.com/p/2tuHv