1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa

Gazali Abdou Tasawa
May 6, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa mahukuntan kasar Masar sun sanar da bude hanyar Rafah,da ke zaman tilon hanyar da ke shiga yankin Zirin Gaza daga Masar din, bayan da suka rufe ta a kwanakin baya.

https://p.dw.com/p/2cXES