1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na ran 02.08.2016

Salissou BoukariAugust 2, 2016

A cikin shirin za a ji cewa hukumar EFCC mai yaki da cin hanci a Najeriya ta cafke wani matashi dan Najeriya bisa laifin yaudarar jama'a ta yanar gizo wato Internet.

https://p.dw.com/p/1JaN0