1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 28.04.2017

Salissou Boukari
April 28, 2017

A cikin shirin za a ji cewa a kokarinta na neman sulhunta rikicin yankin kudancin Kaduna gwamnatin jihar ta fitar da doka wadda za ta samar da hukumar sasantawa da yafewa juna a jihar dan samun zaman afiya mai dorewa.

https://p.dw.com/p/2c66k