1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana na DW na 26.04.2017

Salissou Boukari
April 26, 2017

A cikin shirin za a ji cewa wasu kungiyoyin kare hakin jama'a sun gudanar da zanga-zangar neman a sako jagoran 'yan Shi'a Sheik Ibrahim El- Zak zaky da ke tsare tsawon kwanaki 500 tare da iyallansa.

https://p.dw.com/p/2bxxp