1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 24.02.2017

Abdourahamane Hassane
February 25, 2017

A cikin shirin za a ji cewar jwasu matasa a Najeriya sun soma mayar da martani a matsayin ramuwar gayya kan wasu kamfanonin kasar Afrika ta Kudu sakamakon hare-haren nuna kyama da 'yan Najeriya ke fuskanta a wannan kasa.

https://p.dw.com/p/2YEBz