1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 21.02.2018

Salissou Boukari
February 21, 2018

A cikin shirin za a ji cewa wasu 'yan mata 94 sun bace bayan da 'yan Boko Haram suka kai hari a makarantar 'yan mata ta garin Dabci a Jihar Yobe Tarayyar Najeriya.

https://p.dw.com/p/2t55o