1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 20.06.2017

Salissou Boukari
June 20, 2017

A cikin shirin za a ji cewa yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin tunawa da 'yan gudun hijira. Wasu alkalluma na hukumar 'yan gudun hijira ta Majalisar sun nunar cewar sama da mutane miliyan 65 aka tilastawa ficewa daga gidajensu saboda rikici da yake-yake a fadin duniya.

https://p.dw.com/p/2f2ur