1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 20.01.2017

Salissou Boukari
January 20, 2017

A cikin shirin za a ji cewa kungiyar ECOWAS ta bada wa'adin karshe na tattaunawa da shugaban Gambiya mai barin gado Yahya Jammeh, domin sabon shugaban kasar da ya yi rantsuwar kama aiki ya shiga kasar domin aiki.

https://p.dw.com/p/2W8BP