1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana na DW na 19.06.2018

Salissou Boukari
June 19, 2018

A cikin shirin za a ji cewa ranar ta19 ga watan Yuni na kowace shekara rana ce da ake bukin yaki domin kawar da cin zarafin mata ta hanyar fyade a yankunan da ake fama da yake-yake. Taken bukin na bana shi ne “Daukaka ‘yancin Yara da aka Haifa lokacin yaki”.

https://p.dw.com/p/2zsSl