1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 19.01.2017

SK2/ S02SJanuary 19, 2017

A cikin shirin za a ji cewa 'yan kungiyar da ke fafutikar ganin an ceto 'yan matan Chibok a Najeriya, sun kai ziyara a dajin Sambisa domin gane wa idanunsu yadda sojojin Najeriya ke aiki.

https://p.dw.com/p/2W5cx