1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 09.11.2017

November 9, 2017

A cikin shirin za ku ji cewa hukumomin shari'ar kasar Jamus na zargin wani likitan kasar da kashe mutane 106 wadanda ya yi jinyarsu a wasu gidajen asibiti biyu na kasar da ya yi aiki.

https://p.dw.com/p/2nMEy