SiyasaShirin rana na DW na 01.02.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari02/01/2018February 1, 2018A cikin shirin za a ji cewa gwamnatocin kasashen Nijar da Najeriya sun kulla wata yarjejeniya ta shinfida bututun danyen mai daga Nijar zuwa Najeriya tare da kafa matatar mai ta zamani a daya daga jihohin arewacin Najeriya.https://p.dw.com/p/2ryB7Talla