1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa (24.03.2018)

Abdourahamane Hassane
March 24, 2018

Kungiyoyin kare hakin bil adama da ke saka ido a yakin siriya sun ce a yanzu gwamnatin siriyar, ita ce ke da iko da kusan kashi 90 cikin dari na yankunan da 'yan tawayyen kasar suka mamaye bayan kusan wata guda da aka kwashe ana tabkla yaki

https://p.dw.com/p/2uudO