1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 29.01.2018

Yusuf Bala Nayaya
January 29, 2018

A cikin shirin za a ji taron koli na Kungiyar Tarayyar Afirka AU a Addis Ababa na kasar Habasha ya mayar da hankali kan batutuwa uku da ke ci wa nahiyar tuwo a kwarya. A Nijar 'yan uwan sojoji da aka tsare a gidan kaso saboda zargin juyin mulki na korafi.

https://p.dw.com/p/2riDX