1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 15.03.2015

Yusuf Bala Nayaya
March 15, 2018

A cikin shirin za a ji yadda a ke ci gaba da takaddama tsakanin 'yan majalisa da bangaren zartarwa a Najeriya kan batun ranar da za a yi zaben 'yan majalisa a kasar. A cikin daren jiya Laraba ne a ka samu cimma daidaito a tsakanin gwamnatin kasar Chadi da kungiyoyin fararan hula.

https://p.dw.com/p/2uPNx