1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana na 22.01.2018

Ramatu Garba Baba
January 22, 2018

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, shugabanin al'ummomi a jihar Nasarawa sun yi wata ganawa da wakilan jihohin Benue da Taraba da nufin wanzar da zaman lafiya biyo bayan kwararar 'yan gudun hijirar masu gujewa tashin hankali a sanadiyar rikicin manoma da makiyaya a jihar ta Benue.

https://p.dw.com/p/2rJRL