1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana na 13:11:2017

Ramatu Garba Baba
November 13, 2017

A cikin shirin za a ji cewa a Nijar yau ne aka rantsar da mambobin hukumar zaben kasar da 'yan adawa suka kauracewa a yayin da a Najeriya kuwa kasafin kudi na shekara mai zuwa kan harkokin ilimi ya haifar da cece-kuce.

https://p.dw.com/p/2nXJn