SiyasaShirin Rana, 30.11.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa11/30/2017November 30, 2017Cikin shirin za a ji karin bayani kan taron shugabannin Afirka da na Turai a kasar Cote d'Ivoire. Wani rahoto kan cutar zazzabin cizon sauro a fadin duniya kuma ya nuna cewa ana samun karuwar cutar a Najeriya da wasu kasashe masu tasowa. https://p.dw.com/p/2oY8DTalla