1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana, 26.07.2017

July 26, 2017

Cikin shirin za a ji kamfanin Mai a Najeriya ya ce an sace masa ma'aikata 10 dake gudanar da aikin binciken Mai a jihar Borno a arewa maso gabashin kasar. Ana dai zargin mayakan kungiyar Boko Haram ne da yin awon gaba da masanan da suka shafe shekaru suna bincike kan albarkatun na Mai a yankin tafkin Chadi.

https://p.dw.com/p/2hCTJ