SHirin ya kunshi labarai da rahotanni wanda a cikinsa aka ji cewa wasu matasa a Najeriya sun gudanar da zanga-zanga ta ganin an baiwa matasa a kasar damar shiga a dama da su a sha'ani na mulki a kasar ta hanyar rage shekaru na takara ta mukamai daban-daban a kasar.