1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 24:07:2017

Ramatu Garba Baba
July 24, 2017

A cikin shirin za a ji, an kai harin kunar bakin wake a Jihar Bornon Najeriya kwanaki kalilan da babban hafsan hafsoshin kasar ya bayar da wa'adin kwanaki 40 na a kamo Abubakar Shekau, shugaban kungiyar Boko Haram.

https://p.dw.com/p/2h4jJ