1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana, 24.06.2017

June 24, 2017

A cikin shirin za a ji cewa dubban mazauna benaye ne aka tabbatar da kwashe su a arewacin birnin London, don daukar matakan kare gidajen daga gobara, kamar yadda cewar mahukuntan birnin suka bayyana.

https://p.dw.com/p/2fK2M