1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 23.02.2018

February 23, 2018

Cikin shirin za a ji yanda rusa daruruwar shagunan kananan ‘yan kasuwa a kaduna da hukumar tsaftace muhalli da sauran hukumomi gwamnati ke gudanarwa dan rage cinkoso, ya jefa dubban kananan ‘yan kasuwa shiga cikin wani mawuyacin yanayi.

https://p.dw.com/p/2tENs