1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana, 19.05.2017

May 19, 2017

Cikin shirin za a ji sabon shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya ziyarci nahiyar Afirka, inda ya kasance a kasar Mali don ganawa da dakarun tabbatar da zaman lafiya da ke can.

https://p.dw.com/p/2dGla