1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 19.02.2018

Suleiman Babayo
February 19, 2018

Cikin shirin za a ji cewa a Najeriyar rikicin da jam'iyyar APC mai mulkii ke fuskanta a Jihar Kaduna na kara tabarbarewa, lamarin da ya janyo wasu suka dakatar da gwamnan jihar da wasu jiga-jigai daga cikin jam'iyyar. A Nijar gwamnatin kasar ce ta rusa majalisun kananan hukumomin jihohi 3 da ke yankin Dosso da Zinder da kuma Maradi tare da tsige magajin gari kan zargin almundahana.

https://p.dw.com/p/2sw2F