1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana, 17.11.2017

November 17, 2017

Cikin shirin za a ji yayin da ake gab da kammala taron duniya kan sauyin yanayi a tarayyar Jamus, hukumomi da wasu kungiyoyi a Najeriya na gudanar da yekuwar nuna bukatar al’umomi su dabi'antu da dashen bishiyoyi saboda kare muhalli.

https://p.dw.com/p/2npdW