1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana, 16.08.2017

August 16, 2017

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta tabbatar da mutuwar mutane da kuma jikkatar wasu masu yawa sanadiyyar wasu jerin hare-haren kunar bakin wake da aka kai kauyen Mandurari da ke karamar hukumar Konduga a jihar Borno.

https://p.dw.com/p/2iMCn