1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana: 09.06.2018

Mouhamadou Awal Balarabe MNA
June 9, 2018

An yi kira ga hukumomin kasar Zimbabuwe da su dauki matakan tabbatar da zabe mai inganci a watan Yuli ta hanyar kawo karshen magudin zabe da aka san gwamnati da ta shude da aikatawa.

https://p.dw.com/p/2zDBU