1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 08.02.2018

February 8, 2018

A cikin shirin za a ji cewa a kasar Jamus yayin da ake dakon kuri'ar da mambobin jam'iyyar SPD za su kada domin tabbatar da gwamnatin hadaka, bayan cimma matsaya tsakanin manyan jam'iyyun siyasa biyu na kasar, ana ci gaba da samun martani kan yarjejeniyar gwamnatin hadakar daga bangarori daban-daban.

https://p.dw.com/p/2sNN3