1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 05.09.2017

September 5, 2017

Cikin shirin za a ji cewa kungiyoyi a Najeriya, sun bayyana damuwa da rahoton da kungiyar kare hakkin jama'a ta Amnesty International ta fitar, inda ta ce daruruwan rayuka ne Boko Haram Haram ta kashe cikin watanni hudu a Najeriya da Kamaru.

https://p.dw.com/p/2jOUv