1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin lafiya jari na wannan mako

Abdourahamane Hassane
May 23, 2017

Shirin lafiya jari na wannan mako zai duba yadda maganin gargajiya da na zamani na likita sun kan tafe kafada da kafada, kuma kwararru na ganin gargajiyar na cike gibi wajen da likitan zamani ya gaza samar da waraka. To amma sotari a kan samun rashin tsari wajen bayar da magunguna na gargajiya misali wajen addadi.

https://p.dw.com/p/2dQ1z