1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin lafiya jari na wannan mako

March 28, 2017

Shirin Lafiya Jari na wannan mako zai duba batun shaye-shayen magungunna da ake sayarwa kan titi da dalillan da suka sa jama'a ke sayensu duk da hadarin da suke da shi, sannan da illolin da sukan iya haifarwa sai a kasance da Salissou Boukari domin jin karin bayyani a ranaku Talata da rana da kuma Juma'a da yamma.

https://p.dw.com/p/2a6YL