1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin duniya mai yayi na wannan mako

Abdourahamane Hassane
May 23, 2017

A cikin shirin duniya mai yayi na wannan mako za a ji cewar har yanzu PDP ba ta kai ga samun bakin zaren rikicin da ta fada ba. Inda a wannan Litinin kotun kolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa har yanzu Sanata Ahmed Makarfi yana da yancin kalubalantar hukuncin wata kotun da ta mika mulkin jam’iyar a hannun Sanata Ali Madu Sharif.

https://p.dw.com/p/2dQ8r