1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin ciniki da masana'antu na wannan makon

Abdourahamane Hassane
May 23, 2017

Shirin ciniki da masana'antu na wannan makon zai duba yadda batun tattalin arziki ka iya bunkasa a sakamakon wasu al'amura na siyasa ko kuma ma ya fadi, sai a kasance da mu a cikin shirin tare da Yusuf Bala domin jin karin bayyani.

https://p.dw.com/p/2dQHA