1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin ciniki da masana'antu na wannan mako

March 28, 2017

A shirinmu na ciniki da masana'antu na wannan mako wanda Abdullahi Tanko Bala zai jagoranta a ranaku Talata da Asabar za a ji cewar tun bayan rufe filin jirgin saman Abuja domin gyara da kuma mayar da sufurin jiragen zuwa Kaduna harkokin kasuwanci suka bude a birnin inda yan kasuwa kama daga kanana da matsakaita kowa ke hamdala.

https://p.dw.com/p/2aA18