Shin menene ke haddasa girgizar ƙasa kuma a wace nahiya ta duniya aka fi fuskantar girgizar kasar? | Amsoshin takardunku | DW | 14.02.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Shin menene ke haddasa girgizar ƙasa kuma a wace nahiya ta duniya aka fi fuskantar girgizar kasar?

Taƙaitaccen bayani game da dalilan dake sanya aukuwar girgizar ƙasa.

default

Wasu mata biyu ke kukan takaici na rushewar gidansu sakamakon girgizar ƙasa a birnin Bingol na ƙasar Turkiya a ranar 2 ga watan Mayu shekarar 2003.

Ita dai duniya ta kasu zuwa sassa wanda ake cewa nahiyoyi, sannan a ƙasa kuma akwai wasu abubuwa masu kama da farantai waɗanda sune suka haɗa duniyar a ƙarƙashin ƙasa wato maána kamar mahaɗa kenan.

Sauti da bidiyo akan labarin