SiyasaShekaru biyu na mulkin Buhari a NajeriyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala06/02/2017June 2, 2017Shekaru biyu kenan cif Shugaba Muhammadu Buhari ke kan karagar mulkin Najeriya, kasa mafi yawan al'umma a Afirka. A karon farko da jam'iyyar adawa ta lashe zabe, ya kuma yi alkawarin kawo canji.https://p.dw.com/p/2e4BiTalla